1-Hadinkan dattawan Arewa su tafi da murya daya don Samar wa matasa makoma daga gwamnati.
2-Samar da masana'antu domin cigaban matasa daga wurin attajirai.
3-Dukkan wata masana'anta da aka bude ko bamban kanti ya kasan ce kashi chasa'in y'an Arewa ne suke aiki a cikin sa.
4-Samarda kungiyoyin sakai a unguwanni domin tattara taimako don samawa matasa aikin Yi.
5-Hadinkan matasa don taimakonka juna a tsakanin su.
6-Cire sankai wajan bawa wanda ya suka dace a taimakonkawa don yin sana'o'i.
7-Fitar da Zakkah ga attajirai kuma su bawa wanda ya kamata bisa shari'a.
8-Kowanne attajirin unguwa ya kasan ce ya samar wa matasa aikin yi ko jari a cikin unguwar sa.
9-Samar da wuraren yin sana'o'in hannu daga gwamnati da kuma kungiyoyi masu zaman kansu.
10-Gwamnati ta samar da hanyoyin da masu sana'o'i wajan saida kayan su cikin sauki.
By Umar Usaini 📝
No comments:
Post a Comment