Amsa-amo na nufin harafin baidaya dake karshen layin waka.
Misali:
Kwaya idan aka sha ta tana bugarwa ta kaika kwata
Daganan ka gane baka komai sai warin kwata.
Na dade Ina tuntuntuni akan rayuwar wasu daga cikin matasa idan na tsaya nai tsumm sai na tambayi kaina amma amsar bata zoba wait shin: mat...
No comments:
Post a Comment